Stephen Harper
Appearance


Stephen Harper [lafazi : /setefen hareper/] Dan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta alif dari tara da hamsin da tara 1959 a Toronto, Ontario, Kanada. Stephen Harper firaministan Kasar Kanada ne daga Fabrairu 2006 (bayan Paul Martin) zuwa Nuwamba 2015 (kafin Justin Trudeau).
