Jump to content

Pune

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pune
पुणे (mr)


Wuri
Map
 18°31′16″N 73°51′19″E / 18.5211°N 73.8553°E / 18.5211; 73.8553
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaMaharashtra
Division of Maharashtra (en) FassaraPune division (en) Fassara
District of India (en) FassaraPune district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 6,200,000 (2021)
 Yawan mutane 8,732.39 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Marati
Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 710 km²
Altitude (en) Fassara 561 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1436
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 411001–411062
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 20
Wasu abun

Yanar gizo pmc.gov.in
Yara nawasa a garin pune na indiya
Pune

Pune birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 5,057,709. An gina birnin Pune kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa.