George W. Bush
Appearance
George W. Bush ba'amerike ne, babban dan kasuwa kuma dan siyasa. Yanzu shine shugaban Tarayyar Amurka bayan an zabe shi a shekarar 2001-2009.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Bush da Dalai lama a white house
- Bush tareda Dorothy Walker